iqna

IQNA

IQNA - Mai ba da shawara kan al'adu na Iran a kasar Thailand ya misalta littafin "Qur'an and Natural Sciences" na Mehdi Golshani, masanin kimiyyar lissafi kuma masanin falsafa musulmi dan kasar Iran wanda yayi nazari kan alakar addini da kimiyya musamman ilimin halitta da kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3493106    Ranar Watsawa : 2025/04/17

IQNA - Bidiyon shirye-shiryen birnin San'a na gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) ya samu karbuwa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491829    Ranar Watsawa : 2024/09/08

IQNA - Bidiyon yadda kananan yara ke halartar taron kur'ani a birnin Bagadaza ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491542    Ranar Watsawa : 2024/07/19

IQNA - Rasuwar Ahmed Rifat mai karatun kur’ani kuma dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Masar ya yi ta yaduwa a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491479    Ranar Watsawa : 2024/07/08

IQNA - Bidiyon Mohamed Al-Nani, dan wasan Masar na kungiyar Arsenal, yana karatun kur’ani a filin atisayen wannan kungiya ya samu karbuwa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491152    Ranar Watsawa : 2024/05/14

Casablanca (IQNA) Rubutun kur'ani da na musulunci da aka gabatar a wurin baje kolin al'adun Musulunci "Josur" (Bridges) a Casablanca sun samu karbuwa sosai daga jama'a.
Lambar Labari: 3490356    Ranar Watsawa : 2023/12/24

Rabat (IQNA) Kyawawan karatun Jafar Al-Saadi matashi dan kasar Morocco daga aya ta 7 zuwa 16 a cikin suratul Mubarakah Insan, kamar yadda ruwayar Warsh daga Nafee ta rawaito daga ubangidansa ya dauki hankula sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490238    Ranar Watsawa : 2023/12/01

Alkahira (IQNA) Bidiyon karatun kur'ani da Ali Qadourah tsohon mawakin Masar ya yi ya samu karbuwa daga masu amfani da shafukan sada zumunta a kasar.
Lambar Labari: 3490011    Ranar Watsawa : 2023/10/20

A rana ta biyu na gasar Malaysia
Kuala Lumpur (IQNA) Daga cikin makarantun 5 da suka halarci bangaren karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 63 na kasar Malaysia, "Arank Muhammad" daga kasar Brunei ya samu karbuwa sosai idan aka kwatanta da sauran.
Lambar Labari: 3489676    Ranar Watsawa : 2023/08/21

Kananan yara mahardata kur'ani sun halarci filin wasa na Tangier da ke kasar Morocco domin karfafa gwiwar 'yan wasan kwallon kafa na birninsu ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta a kasar.
Lambar Labari: 3489007    Ranar Watsawa : 2023/04/19

Tehran (IQNA) Baje kolin kur'ani na tarihi da rubuce-rubuce na kasar Maroko a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya ya samu karbuwa daga masu sha'awa da 'yan kasar Tanzaniya.
Lambar Labari: 3487686    Ranar Watsawa : 2022/08/14

Bangaren kasa da kasa, wani faifan bidiyo da aka fitar a shafukan yanar gizo mai taken gwagwarmaya da kuma kyamar sahyuniyawa ya samu gagarumar karbuwa.
Lambar Labari: 3481688    Ranar Watsawa : 2017/07/10